Mourinho yasha alwashin yin garambawul a Man utd

Mourinho yasha alwashin yin garambawul a Man utd - Hello people APPSGAMEZONE, In the article you are reading right now with the title Mourinho yasha alwashin yin garambawul a Man utd, We have prepared this article for you to read and retrieve information therein. Hopefully the contents of this post Article news, We write this you can understand. well, happy reading.

Judul : Mourinho yasha alwashin yin garambawul a Man utd
link : Mourinho yasha alwashin yin garambawul a Man utd

Baca juga


Mourinho yasha alwashin yin garambawul a Man utd

– Kocin Manchester United Jose Mourinho yana yin bincike kan dukkan al’amuran da suka shafi kungiyar, yana mai cewa ya yi mamakin yadda ya gaji wasu abubuwa a kungiyar.

– Rahotanni na cewa Mourinho bai ji dadin yadda ake tafiyar da sashen kula da lafiya na kungiyar ba.



Jose Mourinho

An fahimci cewa bayan da ya karbi United daga hannun Louis van Gaal, Mourinho ya kula cewa tsare-tsaren kungiyar a fannoni da dama ba su kai yadda yake so ba.

Mourinho ya lashe kofuna 23 a lokacin da yake Porto da Chelsea da Inter Milan da kuma Real Madrid.

Ya fito fili ya tuhumi ‘yan wasa Luke Shaw da Chris Smalling saboda rashin buga wasan da suka doke Swansea da ci 3-1 ranar Lahadi saboda raunin da suka ji, inda ya shaida wa manema labarai cewa: “Ya kamata mu inganta wannan kungiyar ta kowanne fanni.”

BBC Sport ta fahimci cewa Mourinho, mai shekara 53, yana son yin garanbawul a kowanne bangare, ciki har da fannin zirga-zirga da zuwa wasannin sada zumunci da motsa jiki da kimiyyar wasanni da tsarin zuba ‘yan wasa.

A farkon kakar wasa ta bana, tsohon kocin na Chelsea ya yi hasashen cewa United za ta yi gogayya wajen cin kofin Premier.

Source: BBC


This is the end of my post today. Mourinho yasha alwashin yin garambawul a Man utd

I hope we can take a good lesson from Mourinho yasha alwashin yin garambawul a Man utd what I post today. I ask forgiveness for any words and behave which are not supposed to be. Thank you for your kind attention today. Hopefully can give benefits to all of you. well, see you in other articles.

You are now reading the article Mourinho yasha alwashin yin garambawul a Man utd with the link address https://appsgamezone.blogspot.com/2016/11/mourinho-yasha-alwashin-yin-garambawul.html

0 Response to "Mourinho yasha alwashin yin garambawul a Man utd"

Post a Comment