Kalli hoton makarantar firamare da tafi kowacce lalacewa a Borno

Kalli hoton makarantar firamare da tafi kowacce lalacewa a Borno - Hello people APPSGAMEZONE, In the article you are reading right now with the title Kalli hoton makarantar firamare da tafi kowacce lalacewa a Borno, We have prepared this article for you to read and retrieve information therein. Hopefully the contents of this post Article news, Article Nigerian, We write this you can understand. well, happy reading.

Judul : Kalli hoton makarantar firamare da tafi kowacce lalacewa a Borno
link : Kalli hoton makarantar firamare da tafi kowacce lalacewa a Borno

Baca juga


Kalli hoton makarantar firamare da tafi kowacce lalacewa a Borno

Satittukan da suka wuce ne gwamnan jahar Borno ya gida sababbin ajijiwa wadanda aka sama sunan uwar gidan shugaban kasa Aisha Muhammad Buhari.



Abun damuwa ne a ce a jaha 1 da aka gina wadannan sababbin ajijiwa , sababbin hotuna na wata makaranta a jahar sun watsu inda dalibai ke zama a kasa dan yin karatu a ajin da ba rufi. Kamar yadda wani mai amfani da dandalin sadarwa na twitter@Ibrahimu14 ya bayyana hotunan yanayin lalatattun makarantun firamare ta Yawi da Bwalamel firare karamar hukumar Biu jahar Borno .



Ina mamakin abunda gwamnatin jahar zasu yi dan su tabbatar da yaran nan sun samu in gantaccen ilimi.
Ku biyo shafinmu na Tiwuta: @24wikis

Source: Naij Hausa



This is the end of my post today. Kalli hoton makarantar firamare da tafi kowacce lalacewa a Borno

I hope we can take a good lesson from Kalli hoton makarantar firamare da tafi kowacce lalacewa a Borno what I post today. I ask forgiveness for any words and behave which are not supposed to be. Thank you for your kind attention today. Hopefully can give benefits to all of you. well, see you in other articles.

You are now reading the article Kalli hoton makarantar firamare da tafi kowacce lalacewa a Borno with the link address https://appsgamezone.blogspot.com/2016/11/kalli-hoton-makarantar-firamare-da-tafi.html

0 Response to "Kalli hoton makarantar firamare da tafi kowacce lalacewa a Borno"

Post a Comment