Judul : Labarai: An kashe 'yan kunar-bakin-wake a Maiduguri
link : Labarai: An kashe 'yan kunar-bakin-wake a Maiduguri
Labarai: An kashe 'yan kunar-bakin-wake a Maiduguri
Rahotanni daga birnin Maiduguri na jihar Borno da ke Najeriya na cewa an kashe wasu 'yan kunar-bakin-wake da suka yi yunkuri tayar da bama-bamai da safiyar Juma'a.Jamai'an tsaro sun shaida wa BBC cewa maharan uku, wadanda dukkan su mata ne, sun yi yunkurin shiga birnin Maiduguri ne amma an ci lagonsu aunguwar Ummurari da ke wajen birnin.
Kungiyar Boko Haram ce dai ke kai hare-hare a birnin da ma wasu yankuna na jihar ta Borno da makwabtan jihohi.
Sai dai rundunar sojin Najeriya ta ce tana ci gaba da fatattakar mayakan kungiyar, kuma nan ba da dadewa ba za ta kawar da ita daga doron kasa.
Ko a makon jiya sai da mayakan kungiyar suka kashe wasu sojin Najeriya, cikin su har da Latftanar Kanar Muhammad Abu Ali, wani soja da ya yi suna wajen ragargazar mayakan Boko Haram.
Source:BBC
This is the end of my post today. Labarai: An kashe 'yan kunar-bakin-wake a Maiduguri
I hope we can take a good lesson from Labarai: An kashe 'yan kunar-bakin-wake a Maiduguri what I post today. I ask forgiveness for any words and behave which are not supposed to be. Thank you for your kind attention today. Hopefully can give benefits to all of you. well, see you in other articles.
You are now reading the article Labarai: An kashe 'yan kunar-bakin-wake a Maiduguri with the link address https://appsgamezone.blogspot.com/2016/11/labarai-kashe-kunar-bakin-wake-maiduguri.html
0 Response to "Labarai: An kashe 'yan kunar-bakin-wake a Maiduguri"
Post a Comment