Labarai: Kungiyoyin sa kai sun sami horon dabarun tattara asiri game da boko haram

Labarai: Kungiyoyin sa kai sun sami horon dabarun tattara asiri game da boko haram - Hello people APPSGAMEZONE, In the article you are reading right now with the title Labarai: Kungiyoyin sa kai sun sami horon dabarun tattara asiri game da boko haram, We have prepared this article for you to read and retrieve information therein. Hopefully the contents of this post Article news, Article Nigerian, We write this you can understand. well, happy reading.

Judul : Labarai: Kungiyoyin sa kai sun sami horon dabarun tattara asiri game da boko haram
link : Labarai: Kungiyoyin sa kai sun sami horon dabarun tattara asiri game da boko haram

Baca juga


Labarai: Kungiyoyin sa kai sun sami horon dabarun tattara asiri game da boko haram

– Masu sa kai wadanda ke jihohin Adamawa da Taraba zasu sami horo kan yadda ake tattara bayanan asiri

– Hukumar ‘yan sandan Najeriya ta bada horon kwanaki biyar ga ‘yan kungiya 251 kan tattara bayanan asiri

– Horon zai karfafa guyoyin ‘yan kungiyar sa kan game da wasu dabaru



A kokarinta na dakile ayyukan Boko Haram, hukumar ‘yan sandan Najeriya ta bayar da horo na kwanaki biyar ga mambobi 251 na kungiyoyin sa kai a Jihohin Adamawa da Taraba kan tattara bayanan sirri. Kungiyoyin sa kan sun hada da mafarauta wadanda ke da muhimmanci ga sojojin Najeriya cikin yakin da ake yi da Boko Haram.

Horon na kwanaki biyar zai taimaki mafarauta su kware kan dabarun tattara asiri. Ranar Laraba 9 ga Nuwamba, Murtala Aliyu wanda shine kwamanda na ‘yan sa kai na jihar Adamawa ya fada a wani sansani na 14 na ‘yan sandan ko ta kwana dake Yola cewa horon nada muhimmanci.

Aliyu yace horon zai karfafa guyawun mambobin na ‘yan sa kai wajen aiki ingantacce domin taimakama ‘yan sanda da sauran jami’an tsaro wajen yakin da ake yi.

Source: Naij Hausa


This is the end of my post today. Labarai: Kungiyoyin sa kai sun sami horon dabarun tattara asiri game da boko haram

I hope we can take a good lesson from Labarai: Kungiyoyin sa kai sun sami horon dabarun tattara asiri game da boko haram what I post today. I ask forgiveness for any words and behave which are not supposed to be. Thank you for your kind attention today. Hopefully can give benefits to all of you. well, see you in other articles.

You are now reading the article Labarai: Kungiyoyin sa kai sun sami horon dabarun tattara asiri game da boko haram with the link address https://appsgamezone.blogspot.com/2016/11/labarai-kungiyoyin-sa-kai-sun-sami.html

0 Response to "Labarai: Kungiyoyin sa kai sun sami horon dabarun tattara asiri game da boko haram"

Post a Comment