Judul : Labarai: Bani na kashe Kudirat Abiola ba – Al-Mustafa
link : Labarai: Bani na kashe Kudirat Abiola ba – Al-Mustafa
Labarai: Bani na kashe Kudirat Abiola ba – Al-Mustafa
– Major Hamza Al-Mustapha ya jadda cewa aikinshi lokacin Abacha shine bayar da tsaro
– Ya musanta kisan Abiola kamar yadda ake yadawa
Kudirat Abiola
Major Hamza Al-Mustapha yayi Magana akan mutuwar Kudirat Abiola kuma ya musanta hannunshi aikin abubuwan da suka tattari mutuwarta.
Major Hamza Al-Mustapha ya kasance mai tsaron marigayi Janar Sani Abacha kuma ana jingina shi da kisan uwargidan Abiola, wanda ya lashe zaben shekarar 1993 amma Babangida ya danne.
Jaridar Vanguard ta bada rahoton cewa Major Hamza Al-Mustapha yayi Magana ne a lakcan Dr. Fredrick Fasehun a Akure a ranan Laraba,9 ga watan Nuwamba inda ya wanke kansa daga kisan ta.
Yace: “Ana bata mini suna, nayi aikina ne yadda ya kamata na tsare shugaban kasa, kare gwamnati da mutanen kasa.”
Yayi kira dan yan Najeriya su hada kai domin kawo cigaban Najeriya duk da bambance-banbancen siyasa.
Yace: “Akwai taratsi da yawa, rowa, da son kai. Muna ci baya ne kullun. Damuwa na shine a so kasan nan kuma a taimakawa cigaban ma’aikatu ba lalata sub a. abinda ya kamata mu lura da shi kenan.”
Source: Naij Hausa
This is the end of my post today. Labarai: Bani na kashe Kudirat Abiola ba – Al-Mustafa
I hope we can take a good lesson from Labarai: Bani na kashe Kudirat Abiola ba – Al-Mustafa what I post today. I ask forgiveness for any words and behave which are not supposed to be. Thank you for your kind attention today. Hopefully can give benefits to all of you. well, see you in other articles.
You are now reading the article Labarai: Bani na kashe Kudirat Abiola ba – Al-Mustafa with the link address https://appsgamezone.blogspot.com/2016/11/labarai-bani-na-kashe-kudirat-abiola-ba.html
0 Response to "Labarai: Bani na kashe Kudirat Abiola ba – Al-Mustafa"
Post a Comment