Judul : Inna Lillahi Wa Innah Ilaihim Raji'un! Sheik Sanusi Gumbi Ya Rasu
link : Inna Lillahi Wa Innah Ilaihim Raji'un! Sheik Sanusi Gumbi Ya Rasu
Inna Lillahi Wa Innah Ilaihim Raji'un! Sheik Sanusi Gumbi Ya Rasu
Musulunci na Kaduna, Sheik Muhammadu Sanusi Gumbi rasuwa da daren nan.
Malam Sanusi Gumbi ya yi jinya na dan lokaci, inda ya rasu a babban birnin tarayya Abuja. Kuma ana sa ran jana'izarsa a gobe Juma'a da karfe daya na rana a Massalacin Sultan Bello dake garin Kaduna.
Marugayin wanda ya yi zamani da Sheik Abubakar Mmahmud Gumi, ya rasu ya bar mata biyu da 'ya'ya da dama da kuma jikoki.
Allah Ya jikansa da rahama.
This is the end of my post today. Inna Lillahi Wa Innah Ilaihim Raji'un! Sheik Sanusi Gumbi Ya Rasu
I hope we can take a good lesson from Inna Lillahi Wa Innah Ilaihim Raji'un! Sheik Sanusi Gumbi Ya Rasu what I post today. I ask forgiveness for any words and behave which are not supposed to be. Thank you for your kind attention today. Hopefully can give benefits to all of you. well, see you in other articles.
You are now reading the article Inna Lillahi Wa Innah Ilaihim Raji'un! Sheik Sanusi Gumbi Ya Rasu with the link address https://appsgamezone.blogspot.com/2016/11/inna-lillahi-wa-innah-ilaihim-raji.html
0 Response to "Inna Lillahi Wa Innah Ilaihim Raji'un! Sheik Sanusi Gumbi Ya Rasu "
Post a Comment