Judul : Gwamnati ta yi lugudan wuta kan Musulman Rohingya
link : Gwamnati ta yi lugudan wuta kan Musulman Rohingya
Gwamnati ta yi lugudan wuta kan Musulman Rohingya
Kafofin watsa labarai na kasar sun ce an bukaci daukin jiragen yakin ne bayan taho mu gama tsakanin sojoji da wasu da ake zargi 'yan bindiga na kabilar Rohingya ne, ta yi sanadin mutuwar mutane takwas, biyu daga ciki sojoji.
Jihar Rakhine, wacce ta hada iyaka da Bangledash, wuri ne da 'yan kabilar Rohingya da dama ke zaune, wadanda ake nuna wa wariya.
Wasu majiyoyi na kabilar Rohingya sun zargi sojojin kasar da yunkurin kawar da kabilarsu baki daya, sai dai gwamnatin kasar wacce Aung San Suu Kyi ke jagoranta, ta ce samamen da aka kai, wani bangare ne na neman wadanda suka kai harin.
Daga: BBC
This is the end of my post today. Gwamnati ta yi lugudan wuta kan Musulman Rohingya
I hope we can take a good lesson from Gwamnati ta yi lugudan wuta kan Musulman Rohingya what I post today. I ask forgiveness for any words and behave which are not supposed to be. Thank you for your kind attention today. Hopefully can give benefits to all of you. well, see you in other articles.
You are now reading the article Gwamnati ta yi lugudan wuta kan Musulman Rohingya with the link address https://appsgamezone.blogspot.com/2016/11/gwamnati-ta-yi-lugudan-wuta-kan.html
0 Response to "Gwamnati ta yi lugudan wuta kan Musulman Rohingya"
Post a Comment