'Dakarun Iraqi sun kwace birnin Nimrud daga IS'

'Dakarun Iraqi sun kwace birnin Nimrud daga IS' - Hello people APPSGAMEZONE, In the article you are reading right now with the title 'Dakarun Iraqi sun kwace birnin Nimrud daga IS', We have prepared this article for you to read and retrieve information therein. Hopefully the contents of this post Article news, We write this you can understand. well, happy reading.

Judul : 'Dakarun Iraqi sun kwace birnin Nimrud daga IS'
link : 'Dakarun Iraqi sun kwace birnin Nimrud daga IS'

Baca juga


'Dakarun Iraqi sun kwace birnin Nimrud daga IS'

Dakarun sojin Iraqi sun ce sun kwace birnin nan mai dimbin tarihi na Nimrud, wanda ke hannun mayakan IS shekara biyu da suka wuce.


A watan Maris na shekarar 2015, jami'ai da masana tarihi sun yi tur da IS saboda rushe birnin, wanda aka gina tun karni na 13, da ta yi.

Hukumar kula da tarihi ta majalisar dinkin duniya ta bayana rusa birnin da cewa laifin yaki ne.

Kungiyar IS dai ta ce zuwa hubbare da kuma gina mutum-mutumi bautar gunki ce, wadda ya kamata a hana.

Birnin na Nimrud yana da nisan kilomita 30 daga birnin Mosul, wanda dakarun sojin na Iraqi suka kaddamar da hare-hare domin sake kwace shi tun a watan jiya.

Wata sanarwa da rundunar sojin kasar ta fitar ta ce : "Dakarun runduna ta Tara sun kwato Nimrud bakin daya kuma sun kafa tutar Iraqi a birnin bayan sun karkashe mayakan IS."

Daga: BBC


This is the end of my post today. 'Dakarun Iraqi sun kwace birnin Nimrud daga IS'

I hope we can take a good lesson from 'Dakarun Iraqi sun kwace birnin Nimrud daga IS' what I post today. I ask forgiveness for any words and behave which are not supposed to be. Thank you for your kind attention today. Hopefully can give benefits to all of you. well, see you in other articles.

You are now reading the article 'Dakarun Iraqi sun kwace birnin Nimrud daga IS' with the link address https://appsgamezone.blogspot.com/2016/11/iraqi-sun-kwace-birnin-nimrud-daga-is.html

0 Response to "'Dakarun Iraqi sun kwace birnin Nimrud daga IS'"

Post a Comment