Judul : Shin shugaban Facebook, Mark Zuckerberg, ya mutu?
link : Shin shugaban Facebook, Mark Zuckerberg, ya mutu?
Shin shugaban Facebook, Mark Zuckerberg, ya mutu?
Wata cutar da ake yadawa a kwamputa, wacce ta samu shafin Facebook, ta sa shafin ya sanar da mutuwar mutane da dama, ciki har da mai Mark Zuckerberg, mai kamfanin na Facebook.
Hakan ya sa mutanen sun rika wallafa sakonnin da ke nuna cewa ba su mutu ba domin kawar da tashin hankalin da abokansu ka iya fada wa a ciki. Kakakin kamfanin na Facebook ya bayar da hakuri a kan wannan gagarumin kuskure suka yi.
Ya kara da cewa,"Wannan ba karamin kuskure ba ne, amma dai mun gyara shi. Muna matukar bayar da hakuri a kan hakan."
A cewarsa, ana wallafa irin wadannan bayanai ne kawai a shafukan mutanen da suka mutu ta yadda abokansu da ke da rai za su rika tunawa da su, amma sai ga shi an ce mai kamfanin na Facebook na cikin wadanda suka rasu.
Sakon da aka wallafa a shafin Mr Zuckerberg ya ce "Muna fatan mutanen da ke kaunar Mark za su kwantar da hankalinsu sannan su rika tunawa da abubuwan na bajinta da ya yi a lokacin da yake raye."
Source: BBC HAUSA
This is the end of my post today. Shin shugaban Facebook, Mark Zuckerberg, ya mutu?
I hope we can take a good lesson from Shin shugaban Facebook, Mark Zuckerberg, ya mutu? what I post today. I ask forgiveness for any words and behave which are not supposed to be. Thank you for your kind attention today. Hopefully can give benefits to all of you. well, see you in other articles.
You are now reading the article Shin shugaban Facebook, Mark Zuckerberg, ya mutu? with the link address https://appsgamezone.blogspot.com/2016/11/shin-shugaban-facebook-mark-zuckerberg.html
0 Response to "Shin shugaban Facebook, Mark Zuckerberg, ya mutu?"
Post a Comment