Judul : Nigeria: kwastan ta koka kan kashe jami`anta
link : Nigeria: kwastan ta koka kan kashe jami`anta
Nigeria: kwastan ta koka kan kashe jami`anta
A Najeriya, Hukumar hana fasa kwauri ta kasar wato kwastan ta koka da yadda take asarar jami`anta a yakin da suke yi da masu fasa-kwauri.
Hukumar
A wata hira da akayi da shugaban hukumar Kanar Hamid Ali mai ritaya ya yi zargin cewa wasu jama'a a tsakanin al`umomin da ke kan iyakokin kasar na taimaka wa masu fasa-kwaurin.
Hukumar ta ce mutane da dama basu dauka fasa kwauri babban laifi bane.
Souce: BBC
This is the end of my post today. Nigeria: kwastan ta koka kan kashe jami`anta
I hope we can take a good lesson from Nigeria: kwastan ta koka kan kashe jami`anta what I post today. I ask forgiveness for any words and behave which are not supposed to be. Thank you for your kind attention today. Hopefully can give benefits to all of you. well, see you in other articles.
You are now reading the article Nigeria: kwastan ta koka kan kashe jami`anta with the link address https://appsgamezone.blogspot.com/2016/11/nigeria-kwastan-ta-koka-kan-kashe.html
0 Response to "Nigeria: kwastan ta koka kan kashe jami`anta"
Post a Comment