Judul : Kalli yadda karfen bakin wayar wuta ya shige cikin kashin kan Jariri
link : Kalli yadda karfen bakin wayar wuta ya shige cikin kashin kan Jariri
Kalli yadda karfen bakin wayar wuta ya shige cikin kashin kan Jariri
Wani jariri dan kasar Sin mai suna Chen Chen ya sha da kyar bayan ya fado a kan wayar wuta inda bakin wayar wutan ya shige cikin kashin kansa.
Rahotanni sun bayyana cewar Chen Chen ya fado kan wayar wutar ne a ranar Asabar 5 ga watan Nuwamba yayin da yake wasa a gidansu dake garin Guangzhou, kasar Sin.
Chen Chen na cikin wasa da kwallo a kan gadonsa, sai kwallon ta fadi kasa, garin ya dauko kwallon sai kawai ya fado kan wayar wutan, sanadiyyar haka bakin wayar wutar tayi ma kansa dameji.
Sai dai nan da nan aka garzaya da Chen Chen asibiti inda aka samu kwararrun likitoci suka yi masa tiyata har na tsawon awanni uku kafin aka samu nasarar cire karfen bakin wayar.
Daga Naij Hausa
This is the end of my post today. Kalli yadda karfen bakin wayar wuta ya shige cikin kashin kan Jariri
I hope we can take a good lesson from Kalli yadda karfen bakin wayar wuta ya shige cikin kashin kan Jariri what I post today. I ask forgiveness for any words and behave which are not supposed to be. Thank you for your kind attention today. Hopefully can give benefits to all of you. well, see you in other articles.
You are now reading the article Kalli yadda karfen bakin wayar wuta ya shige cikin kashin kan Jariri with the link address https://appsgamezone.blogspot.com/2016/11/kalli-yadda-karfen-bakin-wayar-wuta-ya.html
0 Response to "Kalli yadda karfen bakin wayar wuta ya shige cikin kashin kan Jariri"
Post a Comment