Judul : Kalli ‘Muhammed Buhari’ a cikin tsarin MMM
link : Kalli ‘Muhammed Buhari’ a cikin tsarin MMM
Kalli ‘Muhammed Buhari’ a cikin tsarin MMM
Kai jama’a ku gane min hanya, inji makaho, wai da gaske ne shugaba Buhari na cikin tsarin ninka kudi na MMM?Toh dai wani ma’abocin kafar sadarwa ta Facebook ne mai suna Adebamowo Adewunmi yayi wannan ikirarin na cewa shugaba kasa Muhammadu Buhari ma cikin tsarin nan na ninka kudi mai suna MMM.
Adebamowo Adewunmi ya bayyana haka ne a shafinsa na Facebook ta hanyar watsa wasu hotuna wanda ke nuna sunan wani Muhammed Buhari, da ke shirin biyan N92,000 ga wasu. Adebamowo Adewunmi yayi ma hotunan taken “ta yaya zasu rika yi ma MMM barazana, bayan kuma shugaban kasar mu yana ciki.”
Ga sauran hotunan nan:
Sha’anin yan Najeriya sai su, amma fa ku sani Muhammed Buhari daban yake da Muhamadu Buhari!
Source: Naij Hausa
This is the end of my post today. Kalli ‘Muhammed Buhari’ a cikin tsarin MMM
I hope we can take a good lesson from Kalli ‘Muhammed Buhari’ a cikin tsarin MMM what I post today. I ask forgiveness for any words and behave which are not supposed to be. Thank you for your kind attention today. Hopefully can give benefits to all of you. well, see you in other articles.
You are now reading the article Kalli ‘Muhammed Buhari’ a cikin tsarin MMM with the link address https://appsgamezone.blogspot.com/2016/11/kalli-muhammed-buhari-cikin-tsarin-mmm.html
0 Response to "Kalli ‘Muhammed Buhari’ a cikin tsarin MMM"
Post a Comment