Judul : Dalilin da zai sa yara 70,000 su mutu a Najeriya cikin 2017 da kuma abunda ya zama dole ayi- Watkins
link : Dalilin da zai sa yara 70,000 su mutu a Najeriya cikin 2017 da kuma abunda ya zama dole ayi- Watkins
Dalilin da zai sa yara 70,000 su mutu a Najeriya cikin 2017 da kuma abunda ya zama dole ayi- Watkins
– Talauci zai kasance babban kalubale a sansanin yan gudun hijira daban-daban a arewa maso gabas nan bada jimawa ba
– Wani kungiyar taimako, na ceton yara, na rokon kasashen waje da su zo su taimaki yara a sansanin
Yara na cikin hatsari a sansanin yan gudun hijira har sai kasashen waje sun taimaka
Kasar Najeriya na cikin hatsarin rasa kimanin yara 70,000 a shekara ta 2017, kungiyar agaji, na ceton yara, ta bayyana a yayinda take rokon kasashen waje da suyi gaggawan taimako gurin yaki da yunwa, tamowa da cututtuka a kasar.
Aikin ta’addanci yafi illata yara da kuma wadanda ke sansanin yan gudun hijira a fadin arewa maso gabashin Najeriya, a cewar wata rahoto daga jaridar Daily Trust.
Rahoton ya nuna kalamin shugaban kungiyar na taimakon yara a Amurka, Kevin Watkins, cewa yayi roko na musamman kan cewa kasashen waje su shigo lamarin don su tallafi gwamnatin Najeriya da kayayyaki domin ceto rayukan jama’a da yawa.
Source Naij Hausa
This is the end of my post today. Dalilin da zai sa yara 70,000 su mutu a Najeriya cikin 2017 da kuma abunda ya zama dole ayi- Watkins
I hope we can take a good lesson from Dalilin da zai sa yara 70,000 su mutu a Najeriya cikin 2017 da kuma abunda ya zama dole ayi- Watkins what I post today. I ask forgiveness for any words and behave which are not supposed to be. Thank you for your kind attention today. Hopefully can give benefits to all of you. well, see you in other articles.
You are now reading the article Dalilin da zai sa yara 70,000 su mutu a Najeriya cikin 2017 da kuma abunda ya zama dole ayi- Watkins with the link address https://appsgamezone.blogspot.com/2016/11/dalilin-da-zai-sa-yara-70000-su-mutu.html
0 Response to "Dalilin da zai sa yara 70,000 su mutu a Najeriya cikin 2017 da kuma abunda ya zama dole ayi- Watkins"
Post a Comment