Bayan lashe zaben shugaban kasa, jam’iyyar Trump ta sake samun wannan gagarumar nasarar (Karanta)

Bayan lashe zaben shugaban kasa, jam’iyyar Trump ta sake samun wannan gagarumar nasarar (Karanta) - Hello people APPSGAMEZONE, In the article you are reading right now with the title Bayan lashe zaben shugaban kasa, jam’iyyar Trump ta sake samun wannan gagarumar nasarar (Karanta), We have prepared this article for you to read and retrieve information therein. Hopefully the contents of this post Article news, Article Nigerian, We write this you can understand. well, happy reading.

Judul : Bayan lashe zaben shugaban kasa, jam’iyyar Trump ta sake samun wannan gagarumar nasarar (Karanta)
link : Bayan lashe zaben shugaban kasa, jam’iyyar Trump ta sake samun wannan gagarumar nasarar (Karanta)

Baca juga


Bayan lashe zaben shugaban kasa, jam’iyyar Trump ta sake samun wannan gagarumar nasarar (Karanta)

Jam'iyyar Trump ta lashe zabukan majalisun dokokin Amurka

– Jam’iyyar Republican ta lashe zaben majalisar Wakilai tare da haramtawa Democrat karbe ragamar majalisar Wakilai a zaben Amurka da aka gudanar inda dan takarar Jam’iyyar Donald Trump ya lashe zaben shugaban kasa

– Republican ta samu rinjayen kujerun Majalisar Dattijai 54, yayin da 46 suka fada hannun ‘yan Democrat

Donald Trump in WWE

A cikin sanarwar da ya fitar Shugaban Republican Reince Priebus ya ce wannan babbar nasara ce ga Jam’iyyar bayan sun lashe kujerar shugaban kasa tare da ci gaba da rike ragamar Majalisar Dattijai.

Republican ta samu kujeru 239 a Majalisar Wakilai wanda ya ba Jam’iyyar ci gaba da jagoranci a Majalisar na tsawon shekaru shida. Democrat ta samu kujeru 196 ne a zaben.

Sakamakon zaben dai ya sabawa kuri’un jin ra’ayoyin jama’a da dama da kafofin yada labarai suka gudanar.

Rashin lashe Majalisar Dattijai dai baraka ce ga Democrat musamman wajen kokarin toshe wasu sabbin tsare tsaren shugaban kasa Donald Trump.

A wani labarin kuma a zauren majalisar tamu a nan Najeriya, Rahotanni daga majalisar Dattawa sun nuna cewa sanatoci na nazarin yin watsi da sunayen jakadun wucin gadi su 46 da shugaba Muhammad Buhari ya gabatar masu don neman amincewarsu.


Da yake karin haske kan batun, Mai Magana da yawun Majalisar, Sanata Aliyu Sabi Abdullahi ya ce kwamitin majalisar kan Harkokin waje shi ya bayar da shawarar yin watsi da sunayen sakamakon korafe korafe da aka samu.


This is the end of my post today. Bayan lashe zaben shugaban kasa, jam’iyyar Trump ta sake samun wannan gagarumar nasarar (Karanta)

I hope we can take a good lesson from Bayan lashe zaben shugaban kasa, jam’iyyar Trump ta sake samun wannan gagarumar nasarar (Karanta) what I post today. I ask forgiveness for any words and behave which are not supposed to be. Thank you for your kind attention today. Hopefully can give benefits to all of you. well, see you in other articles.

You are now reading the article Bayan lashe zaben shugaban kasa, jam’iyyar Trump ta sake samun wannan gagarumar nasarar (Karanta) with the link address https://appsgamezone.blogspot.com/2016/11/bayan-lashe-zaben-shugaban-kasa.html

0 Response to "Bayan lashe zaben shugaban kasa, jam’iyyar Trump ta sake samun wannan gagarumar nasarar (Karanta)"

Post a Comment