Al-ajabi Wani Mutum Ya Auri Macijiya Bayanda Matarsa Ta Mutu Kalli Hotunan

Al-ajabi Wani Mutum Ya Auri Macijiya Bayanda Matarsa Ta Mutu Kalli Hotunan - Hello people APPSGAMEZONE, In the article you are reading right now with the title Al-ajabi Wani Mutum Ya Auri Macijiya Bayanda Matarsa Ta Mutu Kalli Hotunan, We have prepared this article for you to read and retrieve information therein. Hopefully the contents of this post We write this you can understand. well, happy reading.

Judul : Al-ajabi Wani Mutum Ya Auri Macijiya Bayanda Matarsa Ta Mutu Kalli Hotunan
link : Al-ajabi Wani Mutum Ya Auri Macijiya Bayanda Matarsa Ta Mutu Kalli Hotunan

Baca juga


Al-ajabi Wani Mutum Ya Auri Macijiya Bayanda Matarsa Ta Mutu Kalli Hotunan

Wani mutum ya auri macijiyar sa, bayan dayayi tunanin matarsa data mutune ta koma jikin macijiyar.

A cewar rahoton, macijiyar da take da tsawon takun kafa 10, mai suna kobra, yayi hakan ne domin ya maye gurbin soyayyar da yakema matar sa.



Mutumin da ba’a bayyana sunan saba, an dai bayyana cewar ya samu karayar zuciyane alokacin daya rasa matar tasa shekaru biyar da suka wuce. Amman saidai kuma yana yima macijiyar nasa kallon masoyiyar tasa, kawai sai ya yanke shawaran cewar ya auri macijiyar nasa kawai domin ya maye gurbin matar nasa.


Yakan bata lokacinsa tare da katon macijiyar.


Mutumin dai yayi imani da cewar mutane sukan saba sosai tare da dabbobi, wannan shiya kara masa kwarin gwiwa.


A hotunan dai zaku ga yadda mutumin yake cin abinci da macijiyar tare kuma suyi wasa tare sannan su kalli TV tare.


Wanda ya saki hotunan dai ya bayyana cewar, mutumin bai rabuwa da macijiyar duk inda zaije, ko bacci tare sukeyi, ko yaushe suna tare.


Sanannen mutum ne wanda akafi sani da mai maciji, kuma ansha gaya masa cewar maciji abune mai hatsarin gaske, Amman baiji ba.


Wa’annan hotunan dai sun nuna cewar bazai rabu da wannan macijiyar ba.

Allah ya kyauta!

Daga: Naij Hausa


This is the end of my post today. Al-ajabi Wani Mutum Ya Auri Macijiya Bayanda Matarsa Ta Mutu Kalli Hotunan

I hope we can take a good lesson from Al-ajabi Wani Mutum Ya Auri Macijiya Bayanda Matarsa Ta Mutu Kalli Hotunan what I post today. I ask forgiveness for any words and behave which are not supposed to be. Thank you for your kind attention today. Hopefully can give benefits to all of you. well, see you in other articles.

You are now reading the article Al-ajabi Wani Mutum Ya Auri Macijiya Bayanda Matarsa Ta Mutu Kalli Hotunan with the link address https://appsgamezone.blogspot.com/2016/11/al-ajabi-wani-mutum-ya-auri-macijiya.html

0 Response to "Al-ajabi Wani Mutum Ya Auri Macijiya Bayanda Matarsa Ta Mutu Kalli Hotunan"

Post a Comment